fidelitybank

Kun makara a kokarin ku na takawa Rasha birki – Zelensky

Date:

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya gabatar da wani jawabi ga taron kolin majalisar tarayyar Turai a birnin Bruussels.

Shugaban ya bayyana yadda Rasha ke ragargazar kasarsa, kuma ya gode wa Turai saboda hada kan da suka yi kan goyon bayan Ukraine.

Amma kwatsam sai ya fara sukar shugabanin da ke halartar taron, yana cewa sun makara a kokarinsu na taka wa Rasha birki.

“Kun kakaba jerin takunkumai. Mun gode. Wadannan matakai ne masu kyau. Sai dai kun makara, akwai wata ‘yar dama,” inji shi.

Daga nan ne ya saka bukatarsa ga kasashen da ke makwabtaka da Ukraine, yana kira a garesu da su shigar da ita cikin tarayyar Turai:

“A nan ina rokonku – kada ku makara.” a cewar Zelenski. In ji BBC.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp