fidelitybank

Kujerar shugaban kasa yanzu ba ta Arewa ba ce – Akume

Date:

Sakataren gwamnatin tarrayar Najeriya, Sanata George Akume ya bukaci ƴan siysasa daga arewacin ƙasar da ke neman tsayawa takara a zaɓen shugaben 2027 su jira har sai 2031.

A cewarsa, lokacin shugaba Bola Tinubu ya kammala wa’adi na biyu na shugabancin Najeriya

Akume a hirarsa da gidan talabijin na TVC, ya ce daga kudancin Najeriya ne ya kamata a fitar da shugaban ƙasa a 2027.

“Shugaba Tinubu ɗan kudanci ne, kuma a bar shi ya kammala wa’adinsa na biyu. Duk wanda ke neman mulkin ƙasar daga arewa a 2027 ya jira zuwa 2031,” in ji Akume.

Ya ƙara da cewa ya kamata a bar ƴan kudu su yi mulki na shekara takwas daga nan sai a koma arewa. ‘Idan ba haka ba za a lalata ƙasar nan.’

Tun bayan da gwamnatin Tinubu ta soma yunƙurin yi wa dokar harajin ƙasar garan-bawul, gwamnatinsa ke fuskantar adawa daga arewacin ƙasar.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp