fidelitybank

Kudurin saar da hukumar yi wa Jam’iyyu rijista ya tsallake karatu na biyu

Date:

Majalisar Wakilai ta gabatar da wani ƙudirin da zai ƙwace wa hukumar zaɓe ikonta na yi wa jam’iyyun siyasa rajista da kula da ƙa’idojin jam’iyyun.

ƙudurin wanda kakakin majalisar wakilai,Tajudeen Abbas tare da haɗin gwiwar Marcus Onobun daga jihar Edo suka gabatar, ya buƙaci a samar da wata hukuma mai zaman kanta da za ta kula da batun yi wa jam’iyyu rajista da kula da ƙa’idojinsu da ɗaukar nauyin jam’iyyun.

Tuni dai ƙudirin ya wuce karatu na biyu a zauren majalisar.

Haka kuma ƙudirin ya buƙaci da kafa kotu ta musamman don sauraron ƙorafe-ƙorafen jam’iyyu domin magance rigingimu tsakanin mambobin jam’iyyu.

Yayin da yake gabatar da ƙudirin, Hon. Onobun ya ce matakin ya zama wajibi, la’akari da yadda ake yawan samun rigingimun tsakanin jam’iyyu da mambobinsu.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp