fidelitybank

Kudin da aka kashewa Daligate ya isa ya magance rikicin ASUU

Date:

Yusuf Datti Baba-Ahmed, abokin takarar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, ya ce, da a ce an yi amfani da rabin kudaden da aka kashe wajen baiwa wakilai na Delegate kudaden ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), da dukkanin al’amuranta sun daidaita.

Datti Baba-Ahmed, wanda aka bayyana a matsayin abokin takarar Obi a ranar Juma’a, ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook.

Ya ce, “Ya ku ‘yan uwa daliban Najeriya, kun kasance a gida na tsawon lokaci” Wannan batu na ASUU wani abu ne da ya dade shekaru da yawa, saboda har yanzu shugabanninmu ba su fahimci bukatar saka hannun jari a ci gaban bil’adama ba. Ilimi wani bangare ne na jarin dan adam, tsawon watanni yanzu saboda batun ASUU ku na gida.

“Yaya ‘ya’yanmu za su biya kudin makaranta na shekara hudu ko biyar, kuma bayan sun shafe tsawon shekaru a makaranta, za ka gano cewa, ba su taba yin karatu har tsawon shekaru 2 ba tare da tsangwama ba saboda batun ASUU. Amma duk da haka sun biya cikakken kwas na shekara hudu zuwa biyar!.

“Kudin da ake kashewa kan wakilai kadai na iya magance kashi 50% na yajin aikin Asuu”.

Datti Baba-Ahmed, tsohon dan majalisar dattawa ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su ba da goyon baya ga yunkurinsu.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp