fidelitybank

Kowane malamain jami’a a rinka yi masa gwajin shan kwaya – Fafesa Muhammad

Date:

Shugaban Jam’iar Abubakar Tafawa Balewa ATBU da ke Jihar Bauchi, Farfesa Muhammad AbdulAziz, ya nemi a riƙa yiwa malaman jami’a gwajin shan kwaya ba iya ɗalibai ba kawai.

Ya yi wannan batu ne lokacin da yake bayanin bankwana ga majalisar jami’ar a jiya Juma’a.

Ya ce ” Ina ganin idan har za a riƙa yi wa ɗalibai irin wannan gwaji na shan kwaya, ina ganin mune ahaƙƙu da a yiwa, mu ma’aikata muma a mana ba kawai mu riƙa cewa a yi wa dalibai ba kawai.”

“Mu ma mu mika kanmu a yi mana wannan gwajin domin mu tsaftace jami’o’inmu. Halayen arziki na da muhimmanci a wurinmu baki ɗaya.

“Idan har za a umarci dalibanka da su je su yi wannan gwajin domin tabbatar da lafiyar kwakwalwarsu, ina ganin babu wani abun damuwa idan suka malaman an yi musu irin gwajin. Ina ganin wannan ce hanyar daya da za a tabbatar da komai a jami’o’i,” in ji Farfesan.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp