fidelitybank

Kowace ƙaramar hukuma za ta riƙe kanta da noma – Majalisar Dokokin Kano

Date:

Majalisar dokokin Kano ta ce, ta gamsu da yadda kowace karamar hukumar ta ware naira miliyan hamsin domin siyo irin shuka dan noman rani da damuna domin wadata jihar kano da abinci.

Shugaban kwamitin kananan hukumomi da sha’anin masarautu na majalisar Zubairu Hamza Massu ne ya bayyana hakan bayan majalisar ta gama tattaunawa da shugabannin kananan hukumomin kan kasafin kudin kowace karamar hukuma.

Massu yace duk da kudurin sabuwar dokar haraji bai samu nasara ba a yanzu, amma la’akari da yadda gwamnatin tarayya ke neman karkatar da kudin da ake rabawa jihohin kasar nan zuwa jihar Lagos da kudancin Najeriya, akwai bukatar kowace jiha ta nemawa kanta hanyoyin dogaro da kai domin abu ne mai sauki a biyo ta wata hanyar kudurin ya samu amincewa.

Zubairu Hamza Massu yace harkar noma na daga cikin manyan hanyoyin da jihar Kano zata yi amfani da ita wajen dogaro da kan ta.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp