fidelitybank

Kowa ya ga fuska ta na fi Kamala Harris kyan gani a ido – Trump

Date:

Ɗan takarar shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya ce, ya fi babbar abokiyar karawarsa zaɓen ƙasar da ke tafe, Kamala Harris kyan gani a ido.

Yayin da yake jawabi a taron yaƙin neman zaɓensa a jihar Pennyslvania, mista Trump ya riƙa nuna hoton Harris da ke bayan wata mujalla yana cewa, ko a ido ya fi ta kyan gani.

Ya ce ”kodayake kyakkyawar mace ce, amma na fi ta kyan gani a ido”.

A wani yunƙuri na sukar ‘yar takarar jam’iyyar Democrats ɗin, Mista Trump ya zargi Ms harris da haddasa mummunan hauhawar farashi a Amurka.

Haka kuma ya bayyana ta a matsayin mai ra’ayin gurguzu, wadda kuma ya ce ba ta da ”cikakkiyar lafiyar ƙwaƙwalwa”

Masu ba da shawara a yaƙin neman zaɓen Trump sun buƙaci ya mayar da hankali wajen bayyana manufofinsa musamman hanyoyin da zai kawo ƙarshen hauhawar farashi da batun baƙin haure a ƙasar.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp