fidelitybank

Kotun Zimbabwe ta hana bayar kundin masu zaɓe

Date:

Wata babbar kotu a Zimbabwe ta hana bayar da kundin jerin sunayen masu zaɓe na kwamfuta bisa dalilai na tsaron ƙasa saboda zargin cewa za a iya yin maguɗi da zaɓe.

Kotun ta yanke wannan hukunci ne bayan da wani ɗan majalisar dokoki na hamayya Allan Makharm ya shigar da ƙara bayan da hukumar zaɓen ƙasar ta hana shi kwafin sunayen a watan Oktoba shekarar da ta wuce.

Ɗan majalisar ya nemi a ba shi sunayen a kwamfuta mai makon na takarda saboda a cewarsa na takardar nada yawa kuma zai yi masa tsada sosa ya yi fito da su.

A dangane da hakan ne babbar kotun Harare a jiya Talata ta yanke hukuncin cewa kundin sunayen muhimmin abu ne da ba za a baria fitar da shi ya bayyana ga jama’a ba ba tare da an yi la’akari da haɗarin sakin kundin ba ga tsaron ƙasa saboda za a iya yin maguɗi da shi.

A watan Yuli ne za a yi babban zaɓe a Zimbabwe.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp