fidelitybank

Kotun Koli za ta yanke hukunci akan tsofaffin kudi da sababbi

Date:

A yau Laraba ne Kotun Koli, za ta yanke hukuncin kan ƙarar da wasu gwamnoni suka shigar inda suke kalubalantar gwamnatin tarayya kan wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi.

A ranar 8 ga watan Febrairu ne kotun ta dakatar da gwamnatin tarayya na ayyana ranar 10 ga watan Febrairu a matsayin ranar daina amfani da amfani da tsofaffin kudin, abu kuma da Babban Bankin Ƙasar ya yi watsi da shi.

Gwamnonin jihohin Zamfara da Kogi da Kaduna ne suka fara shigar da ƙarar a kan Babban Attoni Janar na Ƙasa a ranar 3 ga watan Febrairu.

Karanta Wannan: Ina goyon bayan Tinubu ba don kudi ba – Jarumar Nollywood

Daga baya ne kuma jihohin Legas da Ondo da Ekiti da Kano da Sokoto da Ogun da kuma Cross Rover suka biyo baya.

Sai dai lamarin ya ƙara tsananta ne a ranar Alhamis ɗin da ta gabata, lokacin shugaban Muhammadu Buhari ya sanar da cewa tsofaffin takardun kuɗi na N500 da N1,000 sun daina aiki, inda ya ce a sake fito da tsohuwar takardar kuɗi ta N200 domin ci gaba da amfani da ita har zuwa ranar 10 ga watan Afrilun 2023.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp