fidelitybank

Kotun Kano ta daure wata Mata da ake zargin ta tsafe su

Date:

Kotun Majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Halima Wali, ta tura wata mata mai suna Fauziyya Abubakar gidan yari, bisa zargin ta da shiga wani gida a unguwar Lamido Crescent, birnin Kano domin yin fitsari, inda aka gano cewa ta watsa wani magani a gidan, da ya jefa ƴan matan gidan cikin halin rashin lafiya.

Rahotanni sun nuna cewa, matar gidan, Malama Bilkisu, ta bayyana cewa ƴaƴan ta biyu da kuma ƴar maƙociyar ta sun kamu da ciwo mai ban mamaki, inda ɗaya jikinta ya fara tsatstsagewa, ɗaya kuma idan an yi mata kitso sai kanta ya warware kitson, yayin da ɗayar ta fara yin kukan kare.

An kuma zargi Fauziyya da ɗaukar auduguar mata da ta gani a bandakin gidan.

A zaman kotun, Mai shari’a Halima Wali, ta ƙi bayar da belin wacce ake zargi, saboda tsananin halin da yaran ke ciki, tare da sanya ranar 15 ga Satumba 2025 domin ci gaba da shari’ar.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...

Barau ya jagorancin gangamin zaben cike gurbi a Kano

Barau ya samu rakiyar Karamin Ministan Gidaje da Raya...

Gwamnatin Kano ta kara fadada shirin matasa 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya sake,...

An kaiwa Malamin addini hari a Kano bayan an jikatasu da Matarsa

Wani malamin addinin Musulunci, Malam Kabir Idris, da matarsa...

Kotun Kano ta daure wata Mata da ake zargin ta tsafe su

Kotun Majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland, ƙarƙashin...

Dalibi ya kashe kansa a cikin Jami’a

Hukumar jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, sun...

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...

Gwamnati za ta gina titin jirgi a jihohi shida

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta haɗa gwiwa da...

Tinubu ya na cikin koshin lafiya – Farouk Adamu Aliyu

Tsohon ɗan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Faruk Adamu...

Amurka ta saka ladan dala miliyan biyar a kamo jagoran ‘yandaban Haiti

Amurka ta sanya dala miliyan biyar a matsayin lada...

Gwamnati ta janye karar da ta shigar kan Fasinjar jirgin Ibom

Gwamnatin Tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan...
X whatsapp