fidelitybank

Kotun Ingila ta yarda ba yaro ba ne wanda zai bayar da Koda ga Ekweremadu da matarsa

Date:

Ɗan Majalisar Dattawan Najeriya Ike Ekweremadu da matarsa ​​sun sake gurfana a gaban kotu a London, bisa zarginsu da hada baki wajen kai wani mutum kasar Birtaniya, domin bayar da gudummawar wasu sassan jikinsa.

Alkalin kotun ya amince da cewa, wanda ya shigar da karar ba yaro bane kamar yadda aka ruwaito a baya.

Beatrice mai shekaru 56 ta bayyana a gaban kotun sanye da bakar riga ƴar ciki, da fara mai duhu a sama.

Shi kuwa mijinta Ike mai shekaru 60 ya bayyana ne sanye da ƙananan kaya da tabarau a idonsa.

An zaunar da wani jami’in gidan kason da suke a tsakanin sanatan da matarsa.

Mataimakin Babban Alkalin Kotun, Tan Ikram ne ya jagoranci zaman na tsawon mintuna 20, wanda ya aike da karar zuwa Old Bailey domin sauraren karar ranar 4 ga watan Agusta.

Wajen ya cika da magya baya da ƴan uwa da abokan arzikin Sanatan da suke je don ƙara masa ƙwarin guiwa.

Yanzu dai zai ci gaba da kasancewa a gidan yari, kafin ranar 5 ga wata mai zuwa da za a ci gaba da sauraron ƙarar a kotun Old Bailey.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp