fidelitybank

Kotu za ta sanar da ranar yanke hukuncin shari’ar jihar Ebonyi

Date:

Kotun ƙoli ta ce nan gaba ne za ta sanar da za ta yanke hukunci kan arar da aka ɗaukaka kan zaɓen gwamna na jihar Ebonyi.

Alƙali John Okoro ya ɗauki matakin ne bayan da ɓangarorin da ke shari’ar suka amince da jawaban da suka yi gaban kotun.

Kotun ɗaukaka ƙara a jihar Legas tun farko ta tabbatar da Francis Nwifuru a matsayin halastaccen gwamnan jihar Ebonyi.

Alƙalan shari’ar ƙarƙashin jagorancin Jummai Sankey ya kori ƙarar da Chukwuma Odii na Jam’iyyar PDP ya shigar.

Tawagar alƙalan ta kori duka batutuwa biyar da wanda ya shigar da ƙarar ya yi tare da korar ƙarar saboda rashin ƙwararan hujjoji.

Mai shari’a Jummai Sankey ta ce PDP da ɗan takararta ba su da hurumin shiga harkokin da suka shafi APC dangane da batun tsayar da dan takara.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp