fidelitybank

Kotu ta ɗaure tsohon shugaban ƙasa a Guatemala

Date:

Kotu a Guatemala ta yanke wa tsohon shugaban kasar, Otto Perez Molina, da tsohon mataimakinsa Roxana Baldetti, daurin shekara 16 a gidan kaso.

Kotu ta samu mutanen biyu da laifin cin hanci da rashawa, ta hanyar halasta kuɗaɗen haram, da karbar rashawar miliyoyin daloli a hannun kamfanonin da suke bai wa kwangiloli da kauce wa biyan haraji da kuɗin fito.

A shekarar 2012 ne aka zaɓi Mr Perez, shugaban Guatemala, amma an tilasta masa murabus a shekarar 2015, lokacin da bayanai suka fito kan wasu gagaruman danbarwar rashawa da aka yi wa laƙabi da “La Linea”.

Ƴan ƙasar sun kwashe watanni suna zanga-zanga kan danbarwar.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp