fidelitybank

Kotu ta ɗaure Matashi a Kano da ya lashe daloli da sunan samar da aiki a MDD

Date:

Babbar Kotu a jihar Kano, ƙarƙashin Mai shari’a Hadzia Suleiman, ta sami wani Ahmad Sultan Sardauna da laifin haɗa baki da kuma samar da takardun jabu, inda kuma ta yanke masa hukuncin shekara huɗu a gidan gyaran hali.

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa arzikizagon ƙasa ce ta gurfanar da Sultan gaban kotun tare da Emmanuel Tunde a watan Nuwamban bara, saboda yin jabun wasu takardu a yunƙurin damfarar wani ɗan Somali kuɗi $4,661 da sunan nema masa aiki a Majalisar Ɗinkin Duniya.

Emmanuel dai ya amsa zargin da ake masa tun farko, inda kuma kotun ta same shi da laifi.

Shi kuwa Sultan musantawa ya yi abin da ya sa aka yanke shawarar yin zama.

Sai dai a zaman shari’ar, Sultan ya amsa aikata tuhume-tuhumen da ake yi masa.

nigerianewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yunwa na kara tsananta a arewa maso gabashin Najeriya – ICRC

Kungiyar agaji ta Red cross (ICRC) ta bayyana yadda...

Ba zan taba watsawa Tinubu kasa a ido ba – IBB

Ɗan tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wato...

Natasha kar ki kuskura ki dawo aiki – Majalisa

Majalisar Dattijai ta buƙaci Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dakatar...

Za a yi ruwan sama da iska mai ƙarfi a jihohi harda Kano – NiMET

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMET) ta fitar...

Obi da El-Rufa’i za su koma jam’iyyar mu a hukumance – ADC

Sakataren yada labarai na rikon kwarya na jam’iyyar African...

Za mu tattauna da tarayyar Turai a kan Nukiliyarmu – Iran

Iran ta tabbatar cewa za ta gudanar da tattaunawa...

Mu na gargadin Isra’ila kan korar al’ummar Gaza daga yankin su – MDD

Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya...

Rikici ya kuma balle a Syria

Ƙungiyoyin kare haƙƙin dan'adam sun ce, wani sabon rikici...

Tsofaffin ‘Yansanda na da ‘yancin yin zanga-zanga – A Cewar Amnesty

Ƙungiyar Amnesty International ta ce tsofaffin ƴansandan Najeriya girmamawa...

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...
X whatsapp