fidelitybank

Kotu ta ɗage shari’ar Obi da Atiku har sai an rantsar da Tinubu

Date:

Kotun sauraron korafin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage zamanta zuwa 30 ga watan Mayu kan kalubalantar sakamakon zaɓen watan Fabrairu.

Hakan na nufin sai an rantsar da sabon shugaban ƙasar, Bola Tinubu, a ranar Litinin, 29 ga wata kafin ci gaba da sauraron shari’ar.

Hakan ya biyo bayan kin amincewa da bukatar yaɗa hukuncin kotun ta talabijin da masu orafin suka shigar.

Hukumar zaɓen ƙasar ta sanar da Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar.

Kafin ta ɗage zaman nata a yau Talata, kotun ta haɗe ƙorafe-ƙorafen da jam’iyyun adawa na PDP da Labour da APM ke yi game da nasarar Tinubu.

A ranar Litinin mai zuwa ne za a rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya na 16.

Kotun sauraron ararrakin zaɓen da ta fara zama mako biyu da suka gabata, ta ce tana da wata uku don sauraron shaidu da kuma yanke hukunci kan ƙorafe-ƙorafen.

‘Yan takarar adawa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na Labour Party, na son a yi watsi da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar, inda suke zargin cewa an tafka maguɗi

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp