fidelitybank

Kotu ta yi watsi da belin DCP Abba Kyari

Date:

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta ki amincewa da bukatar bayar da belin DCP Abba Kyari da aka dakatar.

Mai shari’a Emeka Nwite, a hukuncin da ya yanke, ya ce, hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta gabatar da isassun shaidu a gaban kotu domin kin amincewa da bukatar belin.

Mai shari’a Nwite ta kuma yi watsi da rokon belin wadanda ake tuhumar Kyari.
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa ya bayar da rahoton cewa, hukumar ta NDLEA, a cikin takardar bayanta, ta ce, bai dace ba a bayar da belin wanda ake nema, saboda gaskiya da kuma yanayin da ake ciki.

An yi nuni da cewa idan aka bayar da belin dan sandan da aka dakatar zai iya tsallake beli.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp