fidelitybank

Kotu ta yanke hukuncin kisa ga wani tsohon jami’in kasar Gambia

Date:

Wani alkali ya yanke wa tsohon shugaban hukumar leken asiri ta Gambia, da wasu jami’an tsaro hudu hukuncin kisa, saboda kisan wani mai gwagwarmayar dumukuradiyya a 2016, daidai karshen gwamnatin tsohon Shugaba Yahya Jammeh.

A lokacin an kama, Ebrima Solo Sandeng – wanda jigo ne a jam’iyyar hamayya ta United Democratic Party, yayin wata zanga-zanga ta kin jinin gwamnati.

Kwana biyu bayan kama dan siyasar, ya mutu a gidan yari, sakamakon duka da azabtarwa da aka yi masa.

Mutuwar tasa ta kara harzuka jama’a, abin da a karshe ya kai ga ganin bayan Shugaba Jammeh bayan shekara 22 a kan mulki. In ji BBC.

Yanya Jammeh ya tsere zuwa Equatorial Guinea, a 2017, inda har yanzu yake zaman gudun-hijira.

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulÉ—a da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...
X whatsapp