fidelitybank

Kotu ta yanke hukuncin kisa a kan Sojan da aka same shi da laifin kisan masu zanga-zanga 50

Date:

An yanke wa wani kanal ɗin soja a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Kongo hukuncin kisa, saboda samun sa da hannu a kisan masu zanga-zanga sama da 50 a watan Agusta.

Jami’an soja da ke aiki karkashin kanal ɗin mai suna Mike Mikombe, sun buɗe wuta kan mambobin wata ƙungiyar addini lokacin da suke zanga-zangar da aka haramta don nuna adawarsu da dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a birnin Goma da ke gabashin ƙasar.

An zarge shi da laifin take ƴancin dan adam.

Wata kotun soji ta kuma samu wasu sojoji uku da aikata laifuka, inda ta yanke musu hukuncin ɗaurin shekara goma a gidan yari.

Lauyoyin kanal Mikombe sun ce za su ɗaukaka ƙara.

An dai sha yanke hukuncin kisa a Kongo, amma rabon da a zartas da hukuncin kisa a kan wani, ya kai shekara sama da shekara 20.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp