fidelitybank

Kotu ta wanke Adoke tsohon atoni janar daga zargin EFCC

Date:

Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya a Abuja, ya yi fatali da tuhumar halasta kuɗin haram da hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa arzikin ƙasa zagon ƙasa take yi wa tsohon atoni janar na kasa, Mohammed Adoke.

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa da yake yanke hukunci kan ƙarar da tsohon babban jami’in ya shigar ta neman a soke ƙarar, alƙali Ekwo ya ce EFCC ta gaza gabata da shaida kan Adoke.

EFCC ta tuhumi Adoke da Abubakar Aliyu, wani mai harkar gine-gine a 2017, da almundahana da naira miliyan 300.

Alƙali Ekwo ya kori ƙarar tare da wanke shi.

Sai dai Ekwo ya yanke cewa Aliyu Abubakar, mutum na biyu da ake ƙara, dole ya nemi shaida saboda akwai zarge-zargen da ya kamata ya kare kansa.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp