fidelitybank

Kotu ta soke tuhumar da ake yi wa tsohon Hafsam sojoji kan badaƙalar Naira biliyan 21.5

Date:

Mai shari’a Chukwujekwu Aneke na babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar Talata ya soke tuhumar da aka yi wa tsohon shugaban hafsan sojin sama, Adesola Amosu, da wasu mutane biyu bisa zargin almundahanar Naira biliyan 21.5.

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta sake gurfanar da wadanda ake tuhuma a gaban kotu kan wasu tuhume-tuhume 13 da aka yi wa kwaskwarimar da suka shafi karkatar da kudaden da suka kai Naira biliyan 21.5.

Mai shari’a Aneke a ranar Talata ta amince da matakin farko na lauyan da ke kalubalantar hurumin kotun na yin shari’ar bisa hujjar cewa wadanda ake tuhumar na aiki da jami’an soji ne a lokacin.

Ya kara da cewa, wadanda ake tuhumar dai kotun soji ne kawai za a gurfanar da su gaban kuliya, tunda har yanzu jami’ai ne a lokacin.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp