fidelitybank

Kotu ta soke kujerar Sanatan PDP a Nasarawa

Date:

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa da ta Jiha da ke zamanta a Lafiya, ta soke komawar Ovey John na Jam’iyyar PDP a matsayin zababben dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Keffi ta Gabas a Majalisar Jihar Nasarawa (NSHA).

Wannan hukuncin na zuwa ne bayan hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta bayyana Ovey John a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 18 ga watan Maris.

Kwamitin mai mutane uku karkashin jagorancin Mai shari’a Francisca Isong Nnang a lokacin da yake yanke hukuncin a ranar Lahadi a Lafiya, ya kammala da cewa INEC ta yi kuskure wajen ayyana dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben, inda ta yi watsi da Isah Adamu daga jam’iyyar APC.

Kotun ta yi bayanin cewa tazarar da Ovey ya jagoranta da ta samu kuri’u 1004, ta fadi kasa da adadin masu kada kuri’a da aka amince da su a rumfunan zabe hudu (4) da INEC ta soke zabe.

Don ci gaba da magance wannan sabani, kotun da Mai shari’a Francisca Isong Nnang ke jagoranta ta bayar da umarnin sake gudanar da zabe a runfunan zabe hudu da abin ya shafa, wato: Yarkade Primary School 003, Angwan Maiganga 014, Police Station 2 da Angwan Nepa dake cikin mazabar.

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp