fidelitybank

Kotu ta sa a kamo Dan Birtaniya ma yunkurin kifar da Tinubu daga mulki

Date:

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da sammacin kama ɗan ƙasar Birtaniya, Andrew Wynne tare da wasu ‘yan Najeriya bisa zargin cin amanar ƙasa da ta’addanci a lokacin zanga-zangar adawa da yunwa da tsadar rayuwa.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa mai shari’a Emeka Nwite ne ya bayar da sammacin bayan ƙarar da babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya shigar gaban kotun.

Sufeton ‘yansandan ya zargi zargi Wynne da wasu ƴan zanga-zangar 10 da aka tsare da laifin haɗin baki do nufin hamɓarar da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, da cin amanar ƙasa da tayar da zaune tsaye, da kuma ta’addanci, wanda ya saɓa wa sassa da dama na dokar ƙasa.

Waɗanda ake tuhuman, ana kuma zarginsu da hannu wajen shirya kai hare-hare da suka haɗa da ƙona harabar babbar kotu da ofishin NCC, da kuma gidan buga takardu a Kano.

A farkon wannan makon ne dai rundunar ‘yansandan Najeriya ta ayyana neman mista Wynne ruwa a jallo, bisa waɗannan zarge.

To sai a cikin wata hira da ya yi da gidan talbijin na Channels Mista Wynne, ya musanta zarge-zargen tare da cewa zai amsa gayyatar ‘yansanda ta manhajar Zoom ko whatsapp.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp