fidelitybank

Kotu ta rufe asusun hukumar Hisba bayan sun farwa wani Otal a Kano

Date:

Babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurwa, ya tabbatar da cewa an kulle dukkan asusun bankin na hukumar, biyo bayan karar da masu otal a jihar suka shigar da hukumar.

Jami’an Hisbah sun kai samame a Otal-otal da wuraren shakatawa da sauran wuraren nishadi a Kano da nufin tsarkake jihar daga munanan dabi’u da munanan ayyuka.

Daurawa ya ce, ā€œEh, gaskiya duk an kulle asusun bankin mu. Na aika da wakili ya gana da babban lauya saboda ba a fada mana laifin da ake zarginsa da kuma dalilin rufe asusun ba.

Mun samu takardan kotu da ke nuna rashin da’a a wasu otal guda biyu, wanda hakan ya sa aka tuhumi N700,000 da N100,000, bi da bi. Takardar ta bukaci a hada su a biya su Naira 800,000 wanda hakan ya sa aka rufe asusun mu.

ā€œYa kamata a gaya mana laifin da muka aikata domin mu nemi lauyoyinmu su shiga cikin tattaunawar. Idan muka kasa kare kanmu, to za a hukunta mu.ā€ urawa ya kuma nuna damuwarsa kan yadda hukuncin da kotun ta yanke ya gurgunta ayyukan Hisbah saboda takaita asusun ajiyar banki.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp