fidelitybank

Kotu ta kwace kadarorin tsohon kwamandan JTF a Abuja

Date:

Babbar kotun tarayya da ke jihar Legas, ta bayar da umarnin ƙwace kadarori bakwai a Abuja da guda daya a Bayelsa tare da hannayen jari 30,000 a kamfanin sadarwa na MTN mallakin tsohon kwamandan rundunar hadin gwiwar dakarun tsaro ta JTF Manjo Janar Emmanuel Atewe mai ritaya.

Yayin da yake yanke hukuncin mai shari’a Chukujekwu Aneke ya ce kotu ta ƙwace kadarorin Manjo Janar Atewe – wanda ya jagoranci rundunar dakarun JTF ɗin a yankin Naija Delta – da suka haɗar da gona mai faɗin hecta 50 da ke yankin Kuje a Abuja, da wasu ƙananan filaye da wuraren shaƙatawa a Abuja da Bayelsa.

Hukumar EFCC da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati ce dai ta shigar da Mista Ateww ƙara tare da tsohon daraktan hukumar kula da sufurin jiragen ruwa ta ƙasar Patrick Akpobolokemi, tare da wani mutum bisa zargin haɗin baki wajen sata da almundahar kuɗi.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp