fidelitybank

Kotu ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Filato

Date:

Kotun sauraren kararrakin zabe ta jiha, ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Moses Sule.

Kotun sauraren kararrakin zabe da ke zamanta a Jos, ta kori dan majalisar, wanda aka zaba a jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP a zaben da ya gabata.

An sauke shi ne tare da Danjuma Azi, mamba mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa maso yamma a majalisar

Kotun ta bayyana tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar, Hon. Naanlong Daniel and Hon. Mark Na’ah, dukkan jam’iyyar APC ne a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 18 ga watan Maris.

Mai shigar da karar ya kalubalanci daukar nauyin Sule da Azi ne bisa hujjar cewa PDP ba ta cancanci shiga zaben ba saboda rashin tsarin jam’iyya.

Da take yanke hukuncin, kotun karkashin jagorancin Muhammad Tukur ta ce PDP ba ta cancanci daukar nauyin wadanda aka kara a zaben ba.

Ya ce kasancewar jam’iyyar ba ta da tsari, “babu wani abu da zai iya tsayawa kan komai”.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp