fidelitybank

Kotu ta hana INEC da CBN dakatar da Emefiele yin takara

Date:

Wata babbar kotu da ke zamanta a Kwale, jihar Delta, ta hana Babban Bankin Najeriya (CBN) da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) dakatar da Godwin Emefiele na takarar shugaban kasa.

Emefiele dai ya garzaya kotu ne domin samun izini da za ta ba shi damar ci gaba da zama a matsayin gwamnan CBN a yayin da ya ke neman takarar shugaban kasa.

An tattaro a ranar Juma’a cewa, kotu ta ba da umarnin hana bankin da INEC yin wani yunkuri na dakatar da Emefiele na takarar shugaban kasa a 2023.

A cewar rahoton jaridar Punch, an shigar da bukatar a asirce ne a ranar 5 ga watan Mayu, sannan aka yanke hukunci a ranar 12 ga watan Mayu.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp