fidelitybank

Kotu ta hana belin Abba Kyari

Date:

 

 

Babbar Kotun Taraiya a Abuja ta yi watsi da roƙon belin da a ka shigar wajen ta na dakataccen Mataimakin Kwamishinan Ƴan Sanda, Abba Kyari.

Da ya ke yanke ƙwarya-ƙwaryan hukunci a kan roƙon belin, Mai Shari’a Inyang Ekwo, ya ce hakan ba zai yiwu ba sabo da akwai umarnin da wata kotu ta bayar na cewa Hukumar Yaƙi da sha da Fataucin Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta tsare Kyari tsawon kwanaki 14 domin ta samu ta kammala bincikenta.

Ekwo ya ƙara da cewa kotun, wacce ta bada umarnin NDLEA ta ci gaba da tsare Kyari, ta na da cikakken hurumi na yin hakan.

Ya ƙara da cewa sai waɗannan kwanaki 14 ɗin sun cika sannan zai saurari ƙarar da Kyari ya shigar ta take masa haƙƙinsa.

Alkalin ya dage zaman sai ranar 15 ga watan Maris domin sauraren ƙarar 5a Kyari.

 

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp