fidelitybank

Kotu ta daure matasa 5 tsawon shekaru bibiyu kowannan su

Date:

Kotun Shari’ar muslunci mai zamanta a yankin Ungogo karkashin mai shari’a, Mansur Ibrahim, ta hori wasu matasa har su 5 da daurin shekara 2 kowannen su.

Tun da farko kotun ta samu matasan da laifin boye wasu ‘yan mata uku ta hanyar yin ikirari da bakinsu.

Mai gabatar da kara ya shaidawa kotun cewar, laifin ya saba da sashi na 341 na shari’a penal code na shekarar 2000.

Mai shari’a, Mansur Ibrahim, ya bayyana cewar, a laifin hada baki ya daure su har tsawon shekara daya ko zabin tara na dubu 20, sai kuma laifin boye mutane, shi kuma shekara daya babu zabin tara.

Matasan sun hadar da Jamilu Musa da Abdullahi Magaji da Janaidu Abubakar da Adamu Sani da kuma Hafizu Surajo.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp