fidelitybank

Kotu ta ci tarar Trump dala 1,000 bisa saɓa umarni

Date:

Alkalin da ke sauraron shari’ar Donald Trump kan zargin biyan tauraruwar fina-finan batsa kuɗi domin ta ɓoye mu’amalar da suka yi a birnin New York na Amurka, ya samu tsohon shugaban na Amurka da laifin ci gaba da saɓa wa dokar kotu.

Umarnin ya haramta wa Trump yin magana a bainar jama’a da yaɗa wa a shafukan sada zumunta game da mutanen da ke da hannu a shari’ar.

A ranar Talata, alkalin kotun Juan Merchan ya ce Trump ya saɓa wa umarnin sau tara.

Kotun ta ci tarar Trump dala 1,000 kan kowanne saɓa umarni.

Masu gabatar da ƙara sun ba da cikakken bayani game da yiwuwar saɓa wa kotun har sau 14, kuma Merchan na iya yanke shawara a zaman da za a yi ranar Alhamis.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp