fidelitybank

Kotu ta ce a rataye Direban Tasi a jihar Legas sakamakon Fasinja ta bace a motarsa

Date:

Wata babbar kotun jihar Legas da ke zama a dandalin Tafawa Balewa ta yanke wa wani direban mota Andrew Nice Ominikoron hukuncin kisa ta hanyar rataya.

An yanke wa Ominikoron, wani direban mota kirar Lagos Bus Rapid Transit (BRT) hukuncin kisa bisa samunsa da laifin kashe Bamise Ayanwola, wata matashiya mai shekaru 22 da haihuwa.

Sherifat Sonaike, alkalin kotun, ta yanke hukuncin ne a ranar Juma’a.

An zargi Ominikoron da sauran su da laifin hada baki, fyade da kashe Bamise.

A watan Fabrairun 2022, Bamise ta shiga motar bas ta BRT amma ba ta kai ga inda za ta ba.

Daga baya jami’an tsaro sun gano jikinta tsirara a gefen hanya.

Daga karshe dai an kama direban BRT da ta shiga inda aka gurfanar da shi a gaban kotu bisa laifin kisan kai.

Direban mai suna Ominikoron ya musanta aikata laifin amma yanzu an yanke masa hukuncin kisa.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp