fidelitybank

Kotu ta ce a kwace dala 899,900 daga wajen Ahmed Idris

Date:

Wata babbar kotu ta bayar da umarnin kwace dala 899, 900 da naira miliyan 304, 490, 160. 95 da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta karbo daga hannun tsohon Akanta Janar din Najeirya Ahmed Idris.

Mai shari’a M. A Haasan ne ya bayar da umarnin a zaman kotun a ranar 13 ga Disambar da muke ciki, yayin da yake yanke hukunci kan ƙarar da hukumar EFCC a Najeriya ta shigar gabanta.

Haka kuma kotun ta umarci da a karbe kadarori 15 mallakinsa da ke Kano da Abuja.

Kadarorin da aka bayar da umarnin a kwace sun haɗa da babban kantin sayar da kaya na Al-Iklas, da wasu shaguna a Ladanai, da gidan gidan alfarma na unguwar Daneji dukkan su da ke Kano.

Haka sai gidansa da ke Karsana a Abuja, da wani plotin, dake rukunin gidaje na Blue Fauntain shima a baban birnin Najeriyar Abuja.

Hukumar EFCC ta gurfanar da Ahmed Idris da ƙarin wasu mutane, gaban kotun ne kan zargin aikata wasu laifuka 14 da ke da alaƙa da sata da halarat kuɗin haram da kiyasin su ya kai naira bilyan109.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp