fidelitybank

Kotu ta ce a kashe wanda ya kashe basarake ta hanyar rataya

Date:

Wata babbar kotun jihar Ekiti, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Stephen Omoniyi dan shekaru 42, bisa laifin kashe wani sarki a jihar shekaru hudu da suka gabata.

An gurfanar da Omoniyi ne a gaban kotu bisa tuhume-tuhume guda na kisan kai da ya saba wa sashe na 316 da kuma hukunta shi a karkashin sashe na 319 na kundin laifuffuka, Cap C16, Laws na Jihar Ekiti ta Najeriya, 2012.

Wanda aka yanke wa hukuncin a ranar 20 ga watan Agusta 2018 ya kashe basaraken Odo Oro Ekiti a karamar hukumar Ikole, Gbadebo Ibitoye Olowoselu ll.

Lauyan jihar, Adegboyega Morakinyo, ya kira shaidu biyar tare da gabatar da rahoton lafiyarsa, bayanan mai laifin, wuka, da igiya da dai sauransu a matsayin shaida yayin da mai laifin ya yi magana a kan kare kansa ta bakin lauyansa, Tope Amr Salami, kuma bai bayyana shaida ba.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp