fidelitybank

Kotu ta ce a kashe Dan Chinan da ya kashe matarsa

Date:

An aiwatar da hukuncin kisa kan wani dan kasar China saboda kashe tsohuwar matarsa – sananne ne kuma a kafofin sada zumunta, wanda aka kwatanta kisan matarsa da ya yi a matsayin cin zarafi.

Matar, da ake kira Lamu, ta mutu ne bayan cinna mata wuta da tsohon mijintan ya yi a lokacin da take shirin kai tsaye ta intanet daga dakin dafa abinci.

Tana da dubban mabiya da ke bin ta a shafukan sada zumunta da kuma suka kalli bidiyoyi da take yi na yadda rayuwa take a tsaunukan lardin Sichuan.

Lamu, wadda ta fito daga kabilar Tibetan, an ruwaito cewa ta sha kai karar mijin nata a wajen ‘yan sandan China kan cin zarafi da ya ke mata a lokacin da suke tare – sai dai an fada mata cewa wannan lamari ne na iyalai. In ji BBC.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp