fidelitybank

Kotu ta bayar da belin mawaƙin Najeriya Portable

Date:

Kotun majistare da ke jihar Ogun, ta bayar da belin shahararren mawakin Najeriya, Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable, bayan gurfanar da shi a gabanta a yau Litinin.

Rundunar ƴan sanda ce ta gurfanar da shi a kotu bisa zargin sa da far wa wani.

Sai dai wanda ake zargin ya musanta tuhumar da aka karanta masa.

Lokacin da ya yanke shari’a, alƙalin kotun, A.S Shoneye ya ce, za a iya bayar da belin wanda ake tuhuma da irin wanna laifi.

A kan haka ne ya bayar da belin nasa kan kudi N300,000 da kuma mutum biyu da za su tsaya masa.

Sai dai kotun ta bayar da umurnin tsare Portable a gidan gyaran hali har sai ya cika ƙa’idojin belin.

Yanzu haka kotun ta ɗage sauraron ƙarar har sai ranar 26 ga watan Afrilu.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp