fidelitybank

Kotu ta ajiye hukunci na ayyana sakamakon karshe a zaben gwamnan Kano

Date:

Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, ta ajiye hukunci a karar da jam’iyyar APC ta shigar na kalubalantar nasarar gwamna Abba Yusuf na jam’iyyar New Nigeria People’s Party, NNPP.

Mai shari’a Oluyemi Akintan-Osadebay, shugaban kwamitin mutane uku, wanda ya yi alkawari a madadin kwamitin na yin adalci ga dukkan bangarorin, ya ce hukuncin zai zo ne kafin kwanaki 180 da doka ta ba su.

Dage zaman ya biyo bayan jawaban karshe da bangarorin biyu suka yi.

Yayin da ta ke gabatar da jawabi na karshe ga kotun, APC ta bukaci kotun da ta tabbatar da karar da ta shigar ta kuma mayar da Nasir Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben.

Yayin da INEC, NNPP da Yusuf suka bukaci kotun ta yi watsi da karar.

A halin da ake ciki rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta haramta zanga-zangar da jam’iyyun siyasa da magoya bayansu ke yi.

Kwamishinan ‘yan sanda, Usaini Gumel, ne ya sanar da dakatarwar a wani taron manema labarai a Kano yayin da yake ganawa da manema labarai a hedikwatar rundunar a ranar Litinin da ta gabata a Kano.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp