fidelitybank

Kotu ta ɗaure wani ɗan siyasa shekaru 12 bisa cinye kuɗin aikin Hajji

Date:

An yanke wa wani tsohon mai ba da shawara ga shugaban karamar Hukumar Giwa a jihar Kaduna hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekara 12.

An samu Hassan Dauda da laifin sace kudin aikin Hajji na wasu mutane da suka kai Naira miliyan shida da dubu dari uku da arba’in da biyu.

Babbar kotun jihar ce, ta yanke masa hukuncin, bayan an zarge shi da cinye kudin aikin Hajjin wasu mutum 8.

An dai zarge shi da amfani da matsayinsa na mai bada shawara na musamman ga shugaban karamar hukuma wajen karbar kudin aikin Hajjin mutanen tare da yi musu alwakrn sama musu kujera aikin Hajji a shekarar 2013.

Alkalin kotun, Justice M.T Aliyu, ya same shi da laifin yaudara abin da ya sa aka yanke masa hukuncin shekara 7 a gidan yari, sai kuma, shekara 5, saboda amfani da matsayinsa ba bisa ka’ida ba.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp