fidelitybank

Kotu ta ɗaure mata tagwaye a gidan Yari sakamakon sun lakaɗawa makwabciyar su dukan kawo wuka

Date:

A ranar Alhamis ne wata kotun majistare da ke Kaduna, ta yanke wa wasu tagwaye mata, Sarah ‘yar shekara 27 da Felicia David ‘yar shekara 25, hukuncin daurin watanni biyar a gidan yari, bayan da suka yi wa makwabciyar su duka.

’Yan uwa mata da ke zaune a Sabon Tasha, Kaduna, sun amsa laifinsu na cin zarafi, barna da kuma aikin hadin gwiwa.

Alkalin kotun, Ibrahim Emmanuel, ya ba su zabin biyan tarar Naira 15,000 kowanne.

Tun da farko, Lauyan masu shigar da kara, Sufeto Chidi Leo, ya shaida wa kotun cewa, Na Esther Francis, mai wannan jawabi ce ta kai rahoton lamarin a ranar 28 ga watan Afrilu a ofishin ‘yan sanda na Sabon Tasha.

Leo ya ce, wadanda aka yanke wa hukuncin sun lakada wa mai karar dukan tsiya a lokacin da aka samu rashin fahimtar juna, inda suka yayyaga mata tufafi tare da lalata wayarta da kudinta ya kai Naira 98,000.

Ya ce, laifin ya ci karo da tanadin sashe na 348, 365 da 327 na dokar jihar Kaduna ta shekarar 2017.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp