fidelitybank

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Date:

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller Road karkashin mai shariʼa Zuwaira Yusuf Ali, ta yanke wa mutane shida hukuncin daurin shekaru daban-daban bayan samunsu da laifin satar yara da safararsu zuwa kudancin ƙasar nan.

An gurfanar da Paul tare da mutane shida, amma daga baya ya amsa laifinsa, lamarin da ya sa kotu ta yanke masa hukuncin daurin shekaru 104 tun a shekarar da aka gurfanar da shi.

Sauran sun hada da Mercy Porl da aka daure shekaru (55), sai Ebera Obono shekara (41), Chinelo Ifedegwu shekaru (9), Emmanuel Igwe shi ma (9), Louise Duru shekaru (6), sai Monica Oracha shekaru (5).

An gurfanar da su tun a 2020 bayan kama su a 2019 bisa zargin sace Aisha Muhammad, Haruna Sagir, Umar Ibrahim, Amira Auwal, Husna Salisu da Usman Muhammad.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp