fidelitybank

Kotu a Kano ta ɗaure magidanci da satar kwalin Magi

Date:

Wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani mutum mai suna Yusha’u Ado mai shekaru 37 a gidan gyaran hali, bisa samunsa da laifin satar kwalin sinadarin girki.

Wanda ake tuhumar wanda ke zaune a Goron Dutse Quarters Kano, ya na fuskantar tuhuma guda biyu da suka hada da zamba cikin aminci da damfara.

Tun da farko, dan sanda mai shigar da kara, Sefara Abdullahi Wada, ya shaida wa kotun cewa, wanda ya shigar da karar, Jamilu Ibrahim na Galandanci Quarters, ya kai karar ofishin ‘yan sanda na Sabon Gari a ranar 10 ga watan Maris.

Sefata Wada ya ce, wanda ya shigar da karar ya ruwaito cewa, ya baiwa Ado katan 260 sinadarin girki da ya ajiye a shagonsa, kuma a lokacin da ya je daukar kayansa ya gano cewa, kwalayen kayan guda 22 da kudinsu ya kai Naira 216,000 ya bata.

Wanda ake tuhumar ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp