fidelitybank

Korona: Alamomin Omicron ba masu ƙarfi ba ne — WHO

Date:

 

 

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta baiyana cewa alamomin sabon nau’in korona na Omicron ba su da ƙarfi.

Hukumar ta ce wasu sabbin bayanai da su ka ƙara fitowa ne su ka tabbatar da hakan.

Ta ce bayanan na cewa sabon nau’in korona na Omicron na kama saman hanyar numfashi, inda ta ke haifar da alamu ba masu zafi ba kamar nau’o’in cutar na farko, in ji Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO a yau Talata.

“Mu na samun karin bayanai da shaidu cewa Omicron na kama sassan dan’adam da ga sama.

“Ba kamar nau’o’in cutar na baya ba,” Abdi Mahamud, Manaja a WHO ya sahidawa ƴan jarida a birnin Geneva.

Ya ƙara da cewa “hakan ka iya zama labari ne mai daɗi.”

Amma kuma ya ce yadda cutar ke tafiya kamar wutar daji, za ta mamaye gurare da dama a fadin duniya, inda hakan zai zama barazana ga ƙasashen da su ke da mutane da dama da ba su yi rigakafin korona ba.

 

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp