fidelitybank

Komawar Messi Barcelona ba abune mai yuwa ba -Laporta

Date:

Shugaban ƙungiyar Barcelona, Joan Laporta, ya ce komawar Lionel Messi Barcelona ba abu ne mai yuwa ba.

Kalaman Laporta game da lamarin, sun zo ne bayan Dani Alves da Pedri sun ce, suna son ganin dan wasan gaba na Paris Saint-Germain ya dawo filin wasa na Camp Nou.

Messi, mai shekara 34, ya bar Barcelona ne bayan kakar wasan da ta wuce lokacin da dokar hana kudi da kungiyar ta yi na nufin rike gwarzon dan wasa a duniya kan sabon kwantiragi ba ya cikin batun.

Da yake magana da tashar RAC 1, Laporta ya bayyana karara cewa, baya hulda da dan wasan na Argentina kwata-kwata.

“Yana Paris, amma ina tunawa da shi da Æ™auna, na san abin da ake faÉ—a, amma ba na magana da shi. Ina jin maganganun mutane na kusa da ni.

“Ban samu wani sako daga Leo ko na kusa da shi ba game da komawa, gaskiyar ita ce a halin yanzu ba mu yi la’akari da shi ba.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp