fidelitybank

Kofa ya hade da Kwankwaso a NNPP

Date:

Tsohon dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin ya koma jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a hukumance.

Ku tuna cewa Jibrin, wanda shi ne Darakta Janar na Kungiyoyin Tallafawa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar All Progressives Congress a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Asabar, 7 ga Mayu, 2022.

Kofa dai bai fito fili ya bayyana dalilin da ya sa ya fice daga APC ba, amma ya yi takama a cikin sanarwar da ya bayar cewa, ya bai wa jam’iyya mai mulki abin da ya dace kuma lokaci ya yi da za a ci gaba.

“Na yi iya kokarina ga APC. Lokaci yayi don ci gaba. Zan sanar da sabuwar jam’iyyar siyasa ta nan da awanni 24 masu zuwa insha Allahu. Zan yi bayani a hukumance a kan lokaci,” Jibrin ya rubuta a cikin sakon wanda ya jawo martani.

 

news today in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp