fidelitybank

Ko da karfin yaki sai na cimma manifa ta a Ukraine – Putin

Date:

Gwamnatin Ukraine ta ce, a yau Litinin za a ci gaba da tattaunawar shulhu a karo na uku tsakaninta da jami’an Rasha, sai dai kawo yanzu Moscow ba ta tabbatar da hakan ba.

Fatan da ake da shi na samun sassauci bai taka kara ya karya ba.

A jiya Lahadi Shugaba Putin ya shaida wa shugabannin kasashe biyu cewar, dole Ukraine ta amince da dukkan bukatun shi, kafin ya kawo karshen mamayar da ya yi wa kasar.

Jami’an gwamnatin Farasnsa, sun shaida wa BBC cewa, Mr Putin ya fada wa Shugaba Emmanuel Macron, ya na da aniyar cimma manufarsa ko ta sasantawa ko da karfin yaki.

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya ce kasarsa na da ƙwararan shaidun da suka nuna da gangan aka kai wasu hare-hare kan farar hula da gangan a Ukraine.

nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp