fidelitybank

Kisan ‘Yan Arewa: Gwamnan Edo ya hakurkurtar da Barau

Date:

Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo, ya kai wa mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ziyara dangane da kisan ƴan arewa 16 da wani gungun ƴansintiri ya yi a jihar a makon da ya gabata.

Mataimaki na musamman ga mataimakin shugaban majalisar dattawa a harkokin watsa labarai, Alhaji Isma’il Mudashir ya ce gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya je yi wa Barau Jibrin gaisuwar rasuwar farautan guda 16 kasancewar shi ma ɗan jihar Kano ne.

Gwamna Okpebholo ya shaida wa Sanata Barau Jibrin cewa gwamnatin jihar za ta sha alwashin tallafa wa iyalan mutanen da aka kashe.

Daga ƙarshe gwamnan ya shaida wa Sanata Barau Jibrin cewa gwamnatinsa za ta yi duk abin da za ta yi wajen ganin an hukunta duk waɗanda ke da hannu a wannan al’amari.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp