fidelitybank

Kisan Gilla: Za mu yi adalci nan ba da jimawa ba – Gwamnan Edo

Date:

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da takwaransa na jihar Edo Monday Okpebholo,sun ziyarci garin Torankawa da ke Kano domin jajanta wa al’ummar garin bisa kisan mafarautan nan guda 16 da aka yi a jihar Edo.

Gwamnonin biyu sun ziyarci garin ne da manufar tabbatar wa da iyalan waÉ—anda al’amarin ya shafa cewa lallai gwamnatin jihar Edo za ta hukunta waÉ—anda suka yi wannan aika-aika sannan kuma gwamnatin za ta biya su diyya.

“Wannan ziyara ba kawai ta jaje da ta’aziyya ba ce, a’a ta nuna tabbacin Æ™oÆ™arin samar da adalci. Iyalan waÉ—annan mamata na buÆ™atar abin da ya fi kalaman baka – suna buÆ™atar aiwatar da duk abin da aka faÉ—a za a yi musu. Ba za mu zauna ba har sai mun ga an kama waÉ—anda suka yi wannan aika-aika, sai an yi holinsu a bainar jama’a sannan a hukunta su.” In ji gwamna Abba Kabir.

A nasa É“angaren gwamnan jihar ta Edo, Monday Okpebholo ya miÆ™a ta’aziyyarsa ga iyalan inda ya ba su tabbacin cewa gwamnatinsa za ta yi adalci ba daÉ—ewa ba.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp