fidelitybank

Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 7 ciki har da mutane 3 ‘yan gida daya

Date:

A kalla mutane uku ‘yan gida daya suka mutu a cikin mutane bakwai da su ka rasa ransu ta sanadiyar kifewar jirgin kwale-kwale a kauyen Zhigiri na karamar hukumar Shiroro da ke jihar Neja.

Jaridar Thisday, ta rawaito cewa, lamarin ya faru ne ranar Lahadi da maraice.

Cikin wadanda su ka mutu har da mata guda biyu na wani mutum mai suna Mallam Muazu Babangida da kuma dansa guda daya.

Sai dai ba a san sauran mutanen da suka mutu ba a hadarin.

Rahotanni sun nuna cewa, lamarin ya faru ne lokacin da mutanen suke kan hanyarsu ta zuwa kauyen Dnaweto, domin halartar bikin radin suna.

Sai dai kawo yanzu hukumomi ba su ce komai a kan batun, tun lokacin rubuta wannan labarin, sai dai sanarwar da kungiyar Coalition of Shiroro Association ta fitar ranar Talata ta tabbatar da faruwar lamarin.

 

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp