fidelitybank

Keyamo ya caccaki Atiku a kan bayar da kwangila ga wanda ya yi masa aiki

Date:

Festus Keyamo, babban mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya sake caccakar Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, bisa alkawarin bayar da kwangiloli ga abokan siyasa bayan kammala zabe.

Atiku a wani taro da aka yi a birnin Abeokuta a ranar Laraba, 18 ga watan Janairu, ya yi alkawarin cewa jiga-jigan jam’iyyar PDP da suka lashe rumfunan zabensu na jam’iyyar ne kawai za su samu mukamai da kwangiloli a karkashin gwamnatinsa idan aka zabe shi a zabe mai zuwa.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya bayyana cewa, shiga jirgin yakin neman zabensa bai wadatar da shi wajen bayar da kwangiloli da ba da mukamai ba, amma dole ne su yi aiki domin samun nasarar jam’iyyar.

Sai dai Keyamo, wanda a baya-bayan nan ke takun-saka da Atiku, ya bayyana a shafinsa na Twitter a ranar Alhamis, 19 ga watan Janairu, inda ya yi Allah-wadai da furucin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, inda ya tunatar da shi dokar da ke jagorantar bayar da kwangiloli.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp