fidelitybank

Kenya ta bayar da gurin kwanaki 3 bayan mutuwar Ɗalibai 17

Date:

An ayyana zaman makoki na kwanaki uku a Kenya, bayan mutuwar dalibai 17 a wata mummunar gobara a makaranta.

Shugaban ƙasat, William Ruto, ya ce za a gudanar da binciken kan yadda wannan lamari ya auku, kuma duk waɗanda aka samu da laifin sakacin aukuwar gobarar za su fuskanci shari’a.

Iyaye da dama na cikin zullumi da fargabar ko ɗaliban da ake cewa ba a gani ba akwai ‘ya’yansu a ciki.

Daliban 17 suka kone kurmus – ta yadda ma ba za a iya gane su ba – a gobarar da ta tashi ranar Juma’a a makarantar da ke tsakiyar gundumar Nyeri a birnin Nairobi.

Sama da mutane 2,000 ne suka yi kokarin ceto yaran, waɗanda galibinsu suka shige karkashin gadajen kwanansu a lokacin gobarar.

‘Yan sanda sun ce sai an yi amfani da gwajin ƙwayoyin halitta na DNA wajen tantace gawarwakin waɗanda suka mutu.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp