fidelitybank

Ke Duniya: Matashi ya kashe mahaifiyarsa saboda ta zage shi

Date:

Wani matashi, Tope Momoh, ya hallaka mahaifiyarsa ta hanyar tamke mata wuya saboda ta kira shi shege, a jihar Ondo ta Najeriya.

Matashin mai shekara 18 ya furta da bakinsa cewa shi ya hallaka mahaifiyar tasa mai shekara 52 mai suna Stella, mako biyu bayan an binne ta.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, bayanai sun nuna cewa ya aikata ta’asar ne da tsakar daren 6 ga watan Satumba na wannan shekara ta 2022 a garin Ikakumi Akoko, na jihar ta Ondo.

Momoh, wanda aka gurfanar da shi a gaban babbar kotun majistare ta Akure ya masa laifin da aka tuhume shi da shi na kisa, amma kuma ya roki kotu ta tausaya masa.

Mai gabatar da kara, Nelson Akintimehin ya gaya wa kotun cewa ba a san sanadin mutuwar mahaifiyar matashin ba, kafin dan nata ya bayyana cewa shi ya kashe ta.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a Æ™yale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maÆ™ale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...
X whatsapp