fidelitybank

Ke Duniya: An yar da gawar wata budurwa bayan an datsa sassan jikin ta

Date:

Rahotanni na nuni da cewar, an bar wasu iyalai a garin Iwo na jihar Osun cikin alhini bayan da har yanzu ba a san ko wanene ba sun kashe diyarsu, Shakirat.

Rahotannin da aka samu ga manema labarai sun bayyana cewa, wasu da ake zargin wasu mutane ne suka datsa sassan jikin matar.

Maharan da ake zargin yaran ‘Yahoo Yahoo’ ne (masu damfarar yanar gizo) sun jefar da gawar Shakirat a bayan shagon mahaifiyarta da ke Oke-Oore, inji rahoton Naija News Hausa.

Wani mazaunin unguwar da ya bayyana sunansa da Adeola ya shaida wa Daily Post cewa an gano gawar matar mai shekaru 22 da haihuwa da misalin karfe 8 na safe, inda ake zargin yaran Yahoo ne suka kashe ta.

An ce jami’an ‘yan sandan sun ziyarci inda lamarin ya faru inda suka kai gawar da aka yanka zuwa babban asibitin Iwo.

Kakakin rundunar ‘yan sanda Yemisi Opalola ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce an fara gudanar da bincike, kamar yadda jaridar Naija News ta rawaito.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp